Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda jami’an hana kwacen waya suka fara aiki a Kano

Jami’an hukumar hana kwacen waya sun fara aiki a jihar Kano.

Jami’an guda 380 sun fara aiki ne bayan kammala horas dasu.

Sune zasu zama na farko da aka yaye suka fara aiki a jihar.

Kwacen waya ya zama ruwan dare a jihar Kano wanda yayi sanadiyyar rasa rayuka da dukiyoyi da yawa.

Karanta Wannan  Allah Sarki Duniya, Abokan Anthony Joshua sun zo Najeriya da kafafunsu, gashi yanzu za'a mayar dasu kasashensu a akwatunan Gawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *