
Wannan wani jami’in Hukumar Civil Defence ne a jihar Imo da ya bayyana wani me suna, Chinasa Nwaneri da cewa shine ke daukar nauyin Tshàgyèràn dake aikata ayyukan Ashsha na hare-hare a jihar.
Chinasa Nwaneri daya ne daga cikin masu taimakawa gwamnan jihar Imo na musamman akan ayyukansa.
Wannan zargi dai yayi nauyi inda mutane ke cewa ya kamata a bincikeshi.