
Wani dan kasar Amurka dan Luwqdy ya zo yace yana sona kuma idan na yadda muka yi zai samarmin takardun zama dan Amurka.
Dana yadda muka yi, sai yace yanzu kuma abinda yake so shine in wallafa abinda muka yi da soyayyar da muke a kafafen sada zumunta
Sai nace masa hakan ba zai yiyu ba, saidai idan na koma zama a kasar Amirkar zan iya wallafawa.
Sai ya dauke ni muka je Seychelles acan ne yace to tunda yanzu ba’a Najeriya nake ba in wallafa hotuna da Bidiyo soyayyar mu a kafafen sada zumuntana.
Sai na wallafa, tun daga nan ban kara ganinsa ba ya tsere ya barni.
Dan Allah a taimakamin ina rokon hukumomi a Amurka su nemoshi ya cika alkawuran da ya daukar min sannan ‘yan Najeriya ma ina neman taimakonku, yanzu dangina duk sun san ni abinda nake
Yace yanzu gashi a kasar da ba kasarsa ba bai san kowa ba kuma bashi da ko sisi
Inji Wannan matashin