
Wannan Bidiyon ya nuna yanda Kyamarar CCTV ta kama wani Barawon Kwamfuta a Abuja.
Mutumin yayi satar ne a wani asibiti dake Abujan saidai ba’a kai ga gane ko wanene ba.
Dan haka ake neman duk wanda yasan inda za’w sameshi ya gaggauta sanar da jami’an tsaro.