Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon yanda kyamarar CCTV ta kama wani Barawon Kwamfuta a Abuja

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan Bidiyon ya nuna yanda Kyamarar CCTV ta kama wani Barawon Kwamfuta a Abuja.

Mutumin yayi satar ne a wani asibiti dake Abujan saidai ba’a kai ga gane ko wanene ba.

Dan haka ake neman duk wanda yasan inda za’w sameshi ya gaggauta sanar da jami’an tsaro.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Aka farawa koyawa 'yansandan Najeriya yaren China

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *