Monday, August 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Lamine Yamal ke murmushi bayan ganin Kaninsa

Lamine Yamal ya rika murmushi a filin wasa bayan hango kaninsa a cikin ‘yan kallo.

An ga kanin nasa yana daga masa hannu.

Lamarin ya dauki hankulan ‘yan kallo inda akai ta sharhi.

https://twitter.com/i/status/2075845388074963147
Karanta Wannan  Daya daga cikin yaran Rarara tace zatawa Lukuman tonon Silili

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *