Wani magidanci a kasar Amurka ya dawo gida ya tarar da matarsa na cin amanarsa inda ta kwantar da diyarsu a kasa.
Saidai rashin dukan kwarton yasa mutane su kai ta mamakin hakurinsa.
Lamarin ya bayar da mamaki sannan Mijin ya sha Yabo.