Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona suka yi taro a Kano

Magoya bayan kungiyar Kwallon kafa ta Barcelona sun yi taro a Kano.

Wannan taro suna yinsa duk shekara dan nuna goyon baya ga kungiyar tasu.

Kalli Bidiyon anan:

https://www.youtube.com/watch?v=do414VtATCw?si=U2RjBKik3md9HBpU
Karanta Wannan  Wata cuta data bullo ta yi sanadiyyar kwantar da mutane dubu biyar a Asibiti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *