Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Mamakin Najeriya Davido ya chashe a kasar Saudiyya a daren jiya

Tauraron mawakin Najeriya, Davido ya yi waka da rawa a Jidda dake kasar Saudiyya.

Bidiyon ya nuna mutane sun taru sosai sun kalli wasan na Davido.

A baya kamin wasan, An ga Davido sanye da jallabiya yana Larabci.

Yace yama canja suna zuwa Dauda.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin wata coci na amfani da POS wajan karbar Sadaka ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *