Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kara kama wani Malamin jami’a da dalibarsa

Wannan wani malamin jami’ar Dennis Osadebey ne dake jihar Delta da aka kama yana shirin aikata abinda bai kamata ba da dalibarsa.

Bayan da ya nunawa dalibar tasa abinda yake so.

Ta amince masa, inda suka ajiye inda zasu hadu, ashe ta hada baki da dauran dalibai ‘yan uwanta.

Sai da suka bari ya cire kaya sannan suka fito, a Bidiyon an ganshi da wandonsa a hannu.

Daliban sun saka masa waka suka ce ya taka rawa.

Wasu dai sun yaba da wannan hukunci inda wasu kuma ke Allah wadai dashi.

Karanta Wannan  Dama can sai da na fada za'a sha wahala saboda gyaran da zanwa Najeriya amma duk da haka wasu na sukata>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *