Sunday, March 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda matan sojojin da aka kama da zargin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki suka fito zàngà-zàngà

Matan sojojin da aka kama da zargin cewa sun shirya yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu juyin Mulki sun fito zanga-zanga.

Sun fito inda suka rika bayyana damuwarsu bisa jagorancin Omoyele Sowore.

Sowore ya bayyana cewa da yawa iyalan sun ce babu wata maganar juyin mulki da mazajensu ke da hannu akai.

Kawai wasu manyan sojoji ne ke son farantawa shugaban kasa rai.

Karanta Wannan  Na yadda da Mukabalar 'yan Izala amma a Turomin Guruntum ko Sheikh Sani Rijiyar Lemu saboda ina son babban dan Izala ne wanda idan na mai Kwaf daya na gama da Izala>>Inji Malam Abdulfatahi Sani Tijjani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *