Monday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matar aure ke lakadawa mijinta duka

Bidiyo ya bayyana na wata matar aure da aka ga tana lakadawa mijinta dukan kawo wuka.

Wasu rahotanni dai sun bayyana cewa lamarin ya farune a kasar wake kuma ma’auratan ‘yan Najeriya ne.

Karanta Wannan  Farashin kayan abinci ya tashi a kasuwannin Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *