Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matar shugaban kasa, Remi Tinubu ke rawa da wakar da Rarara ya mata

Wannan matar shugaban kasa, Remi Tinubu ce ke rawa da wakar da Rarara ya mata.

Rarara ya mata wakarne a ziyararta zuwa jihar Gombe.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Wallahi Aure Nake So Amma Babu Hali Saboda Maraicina" Inji Wannan Baiwar Allah, Ji Labarinta me ban tausai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *