Ambaliyar ruwa tawa wani sashe na Abuja kawanya inda aka ga Motoci na ta Iyo a ciki.
Mutanen yankin sun bayyana cewa basu taba ganin Ambaliyar ruwa ta musu haka ba sai wannan karin.