Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo ke ninkaya a Kudiddifin ninkaya na gidansa

An ga Cristiano Ronaldo yana Ninkaya a kudiddifin Ninkaya na gidansa.

Lamarin ya kayar inda ake ta cewa lallai baya hutawa da yin Atisaye koda a gidansa.

Karanta Wannan  Buhari bai so Tinubu ya zama shugaban kasa ba>>Inji Dan Jarida Sam Omatseye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *