Thursday, January 8
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Mawakiyar Amurka, Cardi B ta yi wasa a kasar Saudiyya da ya dauki hankula

Mawakiyar Amurka, Cardi B kenan da ta yi wasa a kasar Saudiyya a daren jiya, wanda lamarin ya dauki hankula sosai.

An ji Cardi B na sallama da sauran kalamai da larabci wanda abin ya rika burge mabiyanta.

Karanta Wannan  Sarkin Musulmin Najeriya ya buƙaci a fara duba watan Azumi daga gobe Juma'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *