
Wannan Bidiyon ya nuna yanda Mutanen Shafa Wali sukawa Hamisu Breaker kyautar ban mamaki.
Shafa Wali ce da kanta ta bayyana kudade hadda dalolin Amurka da kujerar Umrah da sauransu da mutanenta sukawa Hamisu Breaker.
Tace itama kyautar da zatawa Hamisu Breaker na nan zuwa.