Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Peter Obi da shugaban NDC, Seriake Dickson suka kaiwa Kwankwaso ziyara a gidansa

Peter Obi da Shugaban jam’iyyar NDC, Seriake Dickson sun kaiwa Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ziyara a gidansa.

Bidiyon ziyarar ya karade kafafen sada zumunta inda musamman masoya Kwankwason ke ta sam barka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matashi yanawa mahaifiyarsa ruwan kudi a gaban Mahaifinsa, wasu sun yaba masa inda wasu suka ce be kyauta ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *