Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta yi yunkurin yiwa abokinta, Baba Sadiq Kiss a wajan wani taro da suka je amma yaki.
A Bidiyon an ga tana ta kokarin yi mai amma yana matsawa.
Bidiyon ya yadu sosai a kafafen saa zumunta.