Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta wallafa wani Bidiyo da ya nuna surar jikinta.
Wasu sun yaba da Bidiyon inda wasu ke cewa hakan bai dace ba.