Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Rarara ya kai amaryarsa, A’ishatulhumaira yawon shakatawa, Kasar, Misra/Egypt, kalmar Soyayyar data gaya masa ta dauki hankula sosai

An hango matar tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara, A’ishatulhumaira a kasar Misra, Watau Egypt tana yawon shakatawa.

A Bidiyon data wallafa a shafinta na Instagram, an ji tana cewa, Habibi zo muje.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Ji yanda 'yansandan Najeriya suka kama wani matashi da nonuwan wata mata da ya yanko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *