Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi yayi tattaki tun daga Legas zuwa Kano a kasa dan ya ga Naziru Sarkin Waka

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan wani matashine da yayi tataki daga Legas zuwa Kani a kasa dan ya ga Sarkin Waka Naziru.

Ya dai isa Kano inda jama’a suka tarbeshi.

https://www.tiktok.com/@lasnur_b2/video/7525791457534315832?_t=ZM-8xwjqUdScbd&_r=1

Wannan dai abune me hadari da mutane kan jefa rayuwarsu ciki dan kawai su birge mutane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abinda Sadio Mane yayi wanda ya taimakawa Senegal yin nasara da ake ta yaba masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *