Saturday, March 22
Shadow

Kalli Bidiyo yanda wata tawa Wani bature tatas saboda ya shiga gabanta a yayin da suke tsaye a layin banki a Abuja

Wata mata a babban birnin tarayya, Abuja tawa wani bature wankin babban bargo saboda yanda ya iske ta akan layin banki kuma ya shiga gabanta.

Ta ce masa ya koma kasarsu.

Bidiyon ya jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Kalli hotunan mata 'yan kwallon kasar Zimbabwe da mutane ke cewa suna kama da maza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *