Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Saheer Abdul me garin Danwake yake yaudarar mata yana daukarsu Bidiyo babu kaya a jikinsu, daga baya yace sai sun bashi kudi>>Inji Babiana

Tauraruwar Tiktok, Babiana ta yi zargin cewa, Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul, Me Garin Danwake yana yaudarar mata yana daukar Bidiyon su babu kaya a jikinsu.

Tace daga baya sai ya rika neman kudi a wajan matan.

Ta bayyana itama yanda aka mata inda tace mata su yi hattara.

https://www.tiktok.com/@queenbabiana/video/7650404920142859541?_r=1&_t=ZS-979eBsJmqpj
Karanta Wannan  JARUMAR MATA: Tà Çàķawa Ķwàrtòn Da Ya Yi Yùnkùrin Yi Màťà Fýadè Wùķa A Garin Jòs

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *