Wednesday, September 9
Shadow

Wata Sabuwa Kalli Bidiyon: Yanda matasa suka fito zàngà-zàngà a Kano suna neman sai Bilal Villa ya saki sabuwar waka

Tauraron mawaki daga Kano, Vilal Billa ya fito ya baiwa masoyansa hankuri kan rashin sakin waka.

Yace waka ba haka kawai suke yi ba, tana da ka’ida.

Yace yaga wasu MBB Family har zanga-zanga suka fito akan ya saki waka amma yana bayar da hakuri zai saki idan lokaci yayi.

Karanta Wannan  An kai karin jami'an tsaro dubu 10 Jihar Rivers bayan dakatar da Gwamna Fubara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *