Thursday, November 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani Matukin jirgin sama ya nuna abind suke gani yayin tashi sama

Wannan wani matukin jirgin sama ne da ya nunawa Duniya irin yanda suke tashi da jirgi sama.

An ga yanda Jirgin ke fara gudu kamin ya tashi zuwa sama.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: An baiwa Ali Nuhu Wa'adi ya fito ya tallata Shugaba Tinubu ko a kwace mukamin da aka bashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *