Thursday, October 3
Shadow

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN:Ana Juyayin Mutuwar Magidanci Da Daukacin Iyalansa Da Ya Goyo A Bisa Babur

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN:
Ana Juyayin Mutuwar Magidanci Da Daukacin Iyalansa Da Ya Goyo A Bisa Babur.

Da safen yau Lahadi wani magidanci ɗauke da matarsa da ‘ya’yansa akan mashin su 6 sun haɗu da ajalinsu sakamakon hatsari inda babbar mota kirar DAF tabi takansu a bakin gidan ruwa (Zamfara State Water Board) kusa da Gusau Hotel.

Hatsarin ya jefa al’ummar yankin cikin alhini da jimami.

Allah ya jiƙansu da rahama ya gafarta musu.

Karanta Wannan  Dangote ya karyata maganar NNPCL cewa a farashin Naira 898 ya sayar musu da man fetur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *