Wannan Bidiyon ya dauki hankula inda aka ga Wani sarki ya duka Gwiwoyi biyu a kasa yana gaishe da Gwamnan Gombe, Inuwa Yahya.
Lamarin ya farune a wajan wani taro inda ya jawo cece-kuce.