Thursday, February 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Sarkin Daura ya tsoratar da Matar shugaban kasa da ya jawo cece-kuce sosai

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

An ga Bidiyon yanda Me martaba Sarkin Daura, Umar Farouk Umar yake bayyana irin goyon bayan da yakewa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a fadarsa yayin da matar shugabab kasar, Oluremi Tinubu ta kai masa ziyara.

Remi Tinubu ta jewa sarkin Daura ziyarar rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne.

An ga Sarkin Daura ya tashi tsaye yana fadin Tinubu tare da kiran cewa fadawansa su amsa.

https://twitter.com/JohnFanimokun/status/1946832587617452347?t=i7E1PQvnPUNIISm-K2atqg&s=19
Karanta Wannan  Ƴan Bìñďiga Sun Ķàšhe Dan Kasuwa, Alhaji Sabi'u Salihu Mai Hula Bagari Funtua, Akan Hanyarsa Ta Dawo Wa Funtua Daga Jihar Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *