
An ga Bidiyon yanda Me martaba Sarkin Daura, Umar Farouk Umar yake bayyana irin goyon bayan da yakewa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a fadarsa yayin da matar shugabab kasar, Oluremi Tinubu ta kai masa ziyara.
Remi Tinubu ta jewa sarkin Daura ziyarar rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne.
An ga Sarkin Daura ya tashi tsaye yana fadin Tinubu tare da kiran cewa fadawansa su amsa.