An ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya fyace Majina a yayin da yake jawabi a wajan babban taron jam’iyyar APC na kasa a Abuja.
Da yawa dai sun yi tsammanin cewa yana fama da murane shiyasa.