Bidiyo ya bayyana yansa Jiragen yaki na Najeriya suka shiga kasar Benin Republic inda suka taimaka aka dakile yunkurin juyin mulki a kasar.
Saidai Sojojin na kasar Benin Republic sun yi yinkirin kakkabo jiragen yakin Najeriya amma basu yi nasara ba.