Tuesday, April 7
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ta kaya bayan da wata mata ta kama Mijinta da Budurwarsa a Otal

Wata mata ta dauki hankula bayan da ta rutsa mijinta a otal shi da Budurwarsa.

Hankalin mutane a Otaldin duk ya koma kansu inda ta rika zargin mijinta da cin amanarta.

Mutane sun yi ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan lamarin.

Karanta Wannan  'Yan kasar China, Labanon da Indiyawa na zuwa Najeriya chirani amma ku kuna tafiya kasashe Turawa Chirani>>Sanata Shehu ga matasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *