Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ta kaya tsakanin Rashida Mai Sa’a da wata dake son lqlqta mata aure

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida mai sa’a ta wallafa Bidiyon hirar ta da wata me suna Rukayya wadda tace tana so ta lalata mata aure.

Rashida dai tace basu isa ba, Aurenta Allah ne ya hada kuma ita tana tare da Allah.

A Bidiyon an ji matar na ta rokon Rashidan da cewa ta yafe mata.

Matar dai na ta rokon Rashida ta yafe mata amma Rashida tace sam.

Karanta Wannan  AN BAWA AMARYAR RARARA, A'ISHATULHUMAIRA KYAUTAR RAGUNA UKU

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *