Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ta Makale Murya ta kira Mahaifinta da lambar da bai sani ba a matsayin Budurwa tana sonshi

Wannan Matashiyar ta dauki hankula bayan data makale murya ta kira mahaifinta da lambar da bai sani ba wai a matsayin Budurwarsa.

Ta kira tace tana sonsa kuma har sun shirya haduwa.

Kalli Bidiyon anan:

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Yanda Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya gana da daliban makarantar Jihar Kebbi da aka kubutar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *