Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wata me tuyar kosai dake saka bahaya a cikin kullun kosan

Wannan wata matace me sayar da kosai da aka kama tana zuba bahaya ta mutane watau Kashi a cikin kullun kosanta.

An kamatane a kudancin Najeriya inda aka ganta da kullin kashin a hannunta.

An tursasata ta budeshi.

https://twitter.com/i/status/2063189313588715972
Karanta Wannan  Atiku ya nemi Peter Obi ya zama mataimakinsa a 2027 dan su kwace mulki a hannun Tinubu, inda shi kuma yayi Alkawarin yin mulki sau daya ya sauka ya barwa Peter Obin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *