Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Tshàgyèràn Dhàjì suka tare hanyar Gegu zuwa Abaji, wani Direba wajan kokarin juya motarsa ta Wuntsila

Wannan Bidiyon wani dire ba da ya nuna yanda suka rika yin baya da motocinsu ne a hanyar Gegu Zuwa Abaji.

Direban ya bayyana takaici kan cewa ga su da yawa amma sun kasa komai saidai su tsere.

Ya kuma nuna wata Motar data wuntsila a kokarin juyawa ta tsere daga wajan barayin dajin.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya bar Abuja dan ziyara zuwa kasashen Japan da Brazil

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *