Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama, Hadi Sirika ya sha da kyar a hannun mafusatan matasa a garin Dutsi dake jihar Katsina.
An ga yanda matasa suka taru a wajan da Hadi Sirikan yaje inda ake basu Hakuri.
Rahotanni dai sun ce ya sha ruwan duwatsu.