Wannan Bidiyon wata Amaryace da ta je gaishe da uwargida bayan an daura aure.
Saidai uwargidan ta kasa rike fushin ta inda ta hau kan amaryar da duka.
Lamarin dai ya bayar da dariya sannan ya bada mamaki.