Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani babban soja ya durkusa a gaban Sheikh Gumi, lamarin ya dauki hankula sosai

An ga wani Bidiyo na ta yawo a kafafen sada zumunta inda wani babban soja ya durkuda yake gaishe da babban malamin addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi.

Kamin dukawar Sojan, An ga sojan sai da ya sara masa.

Lamarin ya jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Uwargidan Shugaban Kasa, Sanata Remi Tinubu Ta Ziyarci Uwargidan Marigayi Muhammadu Buhari A Gidanta Dake Kaduna, Yau Juma'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *