Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: In Allah ya yadda ba zaka ji dadin wannan auren ba sai ya zamar maka Bala’i>>Budurwa ta gayawa Saurayinta da ya barta ya auri wata

Wata Budurwa me suna buzuwa ta fito tanawa Saurayinta Addu’o’i marasa kyau.

Saboda ya barta ya auri wata.

Tace tun bashi da komai take soyayya dashi amma yanzu ya samu Duniya ya je ya auri wata.

Ta bayyana cewa, Maganar gaskiya kamar yanda yasata da iyayenta kuka shima sai yayi kuka.

Karanta Wannan  Naga kwarjini da Kasaita irin wadda ban taba gani ba bayan haduwa da Sarkin Kani, M. Sanusi II a filin jirgin sama>>Rahama Sadau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *