Wannan Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta inda aka ga wani fasto yasa mabiyansa sun dauki Bulala suna dukan kasa.
A hakan wai suna yaki da makiyansu ne a cewar Faston.
Da yawa ciki hadda Kiristoci sun bayyana cewa wannan abu shiriritace kawai.