Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani Kirista yawa Addinin Musulunci da Qur’ani kalaman Batanci wadanda ba zasu maimaitu ba

Wani Kirista yawa Addinin Musulunci da Qur’ani kalaman batanci wadanda ba zasu maimaitu ba.

Malam Sani Isah Kano yace ba za’a amince da abinda Kirista yayi na inda yace sai an dauki mataki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shin wai ina Kunyar mu take ne? Ji yanda mata kewa halittar Bilal Villa ba'a bayan ganinsa da gajeren wando

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *