Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani matashi ya zo tada Janareta yaki tashi amma yana kiran sunan Shehu sai Injin ya tashi

Wannan wani matashine da ya dauki hankula sosai bayan da ya je tayar da Janareta amma Janaretan ya ki tashi.

Saidai yana kiran sunan Shehu sai Injin ya tashi.

Ya maimaita abin dan ya nuna ba sa’a ko dace bane inda abin ya baiwa mutane mamaki sosai.

Karanta Wannan  Duk Wanda yayi farin ciki da zuwan Amurka Najeriya, ya kafurta>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *