Wannan Bidiyon wani mutum ne da ya je cire kudi a bankinsa amma suka ce masa wai an biya mai bashi dasu.
Saidai shi kuma yasan bai karbi bashin kowa ba.
Dalili kenan da ya rika ihu a cikin bankin.