Bidiyon yanda wani ya dauki hoto da Hadiza Gabon inda ya manne mata kamar zai shiga cikin ta ya dauki hankula.
An dai ga matashin yana cewa Hadizar tace a bibiyeshi a kafar sada zumunta.
Saidai Hadizar ta mai korafin cewa yayi kusa da ita da yawa inda anan ne ya matsa.