Wasu Dalibai sun kaiwa Qabarin Sheikh Dahiru Usman Bauchi ziyara.
An ga daliban sun durqusa a gaban Qabarin inda wasu kuma aka gansu zaune suna jan crabi.