
Wannan Bidiyon wasu dalibau ne da suke waka suna cewa Tinubu Ole.
Watau Tinubu Barawo.
An ga Malamarsu a tsakiyarsu a yayin da suke wannan wakar, watau alamar dai ita ta koya musu.
Lamarin dai ya dauki hankula inda akaita Allah wadai da neman a kama malamar.