Sunday, January 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu musulmai a kasar Australia suka sayi wata katuwar coci zasu mayar da ita Masallaci

Wannan wata katuwar coci ce da musulmai suka saya a kasr Australia zasu mayar da ita coci.

An ga daya daga cikin musulman na bayani inda yace cocin na da girma sosai.

Karanta Wannan  An buɗe cibiyar koya wa almajirai kwamfuta a Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *