Thursday, January 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu ‘yan Kudu ke kokawa bayan ganin Shanu a kofar Cibiyar Kasuwanci ta Duniya dake Abuja

Wasu ‘yan Kudu na kowa bayan ganin shanu a Cibiyar Kasuwanci ta Duniya dake Abuja.

Sun bayyana cewa hakan abin kunyane ga Najeriya.

Karanta Wannan  Ku cire rai: Tinubu ba zai cika muku Alkawuran da ya dauka ba>>Inji Datti Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *